gudawa - International SOS
Transcription
gudawa - International SOS
© 2014 AEA International Holdings Pte. Ltd. All rights reserved. 1 Ƙwayar cutar Ebola 07 October 2014 v1 Wannan bayani an yi shi ne domin faɗakarwa kawai, kuma ya dace da lokacin da aka wallafa shi. Bai zama madadin shawarar ƙwararre a kan harkar lafiya ba. Idan akwai wata tambaya ko damuwa a kan abin da aka ambata, a hanzarta a tuntuɓi ƙwararre kan harkar lafiya. Hausa © 2014 AEA International Holdings Pte. Ltd. All rights reserved. EBOLA ME CE ITA? Ƙwayar cuta ke haifar da Ebola. • Zuwa yanzu babu allura, kuma babu magani na wannan cuta – AMMA neman magani DA WURI a Cibiyoyin Lura da Cutar Ebola na iya taimakawa wajen warkewa • Ta na haifar da rashin lafiya mai tsanani tare da zubar jinni • Tana da saurin yaɗuwa; za ta iya kama mutane da yawa • Zuwa kashi chasa’in daga cikin dari zasu mutu © 2014 AEA International Holdings Pte. Ltd. All rights reserved. 3 EBOLA TA YAYA TA KE BAZUWA? • Marasa lafiya na iya baza cutar ga sauran jama’a • Mutanen da suka yi hulɗa da masu cutar sun fi zama cikin haɗari: • Dangin mara lafiya • Ma’aikatan jiyya Matattu na iya yaɗa cutar. A LURA. (A binne cikin lura. A kau da jiki) • KA DA a wanke, taɓa ko kuma sumbantar mamaci • KA DA a wanke hannu a bokiti guda da wanda ya taɓa mamaci © 2014 AEA International Holdings Pte. Ltd. All rights reserved. 4 EBOLA ALAMOMIN ALAMOMIN © 2014 AEA International Holdings Pte. Ltd. All rights reserved. 5 EBOLA ALAMOMIN KAMUWA Kan iya faraway kwanaki 2‐21 daga lokacin da aka yi hulɗa da mai cutar ko jikinsa GAJIYA ZAZZAƁI TASHIN ZUCIYA CIWON KAI © 2014 AEA International Holdings Pte. Ltd. All rights reserved. 6 EBOLA ALAMOMIN DA ZA SU BIYO BAYA ZUBAR JINI (daga hanci, baki, fata) AMAI Zai iya haɗawa da jini GUDAWA Zai iya haɗawa da jini TARI Zai iya haɗawa da jini © 2014 AEA International Holdings Pte. Ltd. All rights reserved. 7 EBOLA ALAMOMIN DA ZA SU BIYO BAYA Zuwa yanzu babu allura, kuma babu magani na wannan cuta – AMMA neman magani DA WURI a Cibiyoyin Lura da Cutar Ebola na iya taimakawa wajen warkewa © 2014 AEA International Holdings Pte. Ltd. All rights reserved. 8 EBOLA Zuwa kashi chasa’in daga cikin dari zasu mutu © 2014 AEA International Holdings Pte. Ltd. All rights reserved. 9 EBOLA KARIYA KARIYA © 2014 AEA International Holdings Pte. Ltd. All rights reserved. 10 EBOLA KARIYA ZA KA IYA KAMUWA DA EBOLA DAGA WANDA KE DA CUTAR KO MAMACI © 2014 AEA International Holdings Pte. Ltd. All rights reserved. 11 EBOLA KARIYA Ka da ka taɓa wanda ya kamu ko ruwan da ya fita daga jikinsa JINI, AMAI, BAYAN-GARI KO GUDAWA, FITSARI © 2014 AEA International Holdings Pte. Ltd. All rights reserved. 12 EBOLA KARIYA Matattu na iya yaɗa cutar. A LURA. (A binne cikin lura. A kau da jiki) © 2014 AEA International Holdings Pte. Ltd. All rights reserved. 13 EBOLA KARIYA WANKE HANNUNKA AKAIAKAI – Yi amfani da SABULU (Idan ba’a sami damar wankewa ba ayi amfani da man wanke hannu) © 2014 AEA International Holdings Pte. Ltd. All rights reserved. 14 EBOLA KARIYA Akwai EBOLA a jikin dabbobi da jemagu. KA DA a taɓa ko kuma cin "naman farauta” ko jemagu © 2014 AEA International Holdings Pte. Ltd. All rights reserved. 15 EBOLA ME ZA KA YI idan ka sami rashin lafiya ME ZA KA YI idan ka sami rashin lafiya © 2014 AEA International Holdings Pte. Ltd. All rights reserved. 16 EBOLA ME ZA KA YI idan ka sami rashin lafiya ALAMOMIN ZAZZAƁI AMAI Zai iya haɗawa da jini GAJIYA GUDAWA Zai iya haɗawa da jini CIWON KAI TASHIN ZUCIYA ZUBAR JINI TARI Zai iya haɗawa da jini (daga hanci, baki, fata) © 2014 AEA International Holdings Pte. Ltd. All rights reserved. 17 EBOLA ME ZA KA YI idan ka sami rashin lafiya Kirawo asibitinku kuma ka shaida musu yanayin cutar Saurari shawararsu. Za’a iya turaka asibiti na musamman Rabu da sauran mutane sabo da kada su kamu Yi hankali da amanka da kuma gudawa Koda ya ke babu maganin cutar, neman magani DA WURI a Cibiyoyin Lura da Cutar Ebola na iya taimakawa wajen warkewa. © 2014 AEA International Holdings Pte. Ltd. All rights reserved. 18 EBOLA For more information: www.internationalsos.com/ebola © 2014 AEA International Holdings Pte. Ltd. All rights reserved. 19
Documents pareils
April 2012
320.01496891 P945. The Propaganda War on Electoral Democracy: A Report on the Media's Coverage
of Zimbabwe's 2008 Elections. 1st ed. Milton Park, Harare: Media Monitoring Project Zimbabwe,